Labarai Kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959 Jaafar Jaafar - September 29, 2017 0 Wannan hoton kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959. Ko kun san a wacce unguwa wannan kasuwa take?