Mataimakin SHugaban kasa, Yemi Osinbajo a ranar Asabar ya bar Abuja zuwa kasar Saliyo domin halartar bikin rantsar da sabon zababben Shugaban kasar Julius Bio wanda aka yi a babban birnin kasar Freetown.