Home Labarai Tambuwal ya kada kuri’arsa a zaben dan takarar Gwamnan PDP a Sokoto

Tambuwal ya kada kuri’arsa a zaben dan takarar Gwamnan PDP a Sokoto

0
Tambuwal ya kada kuri’arsa a zaben dan takarar Gwamnan PDP a Sokoto

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya jefa kuriarsa a zaben fidda gwani na dan takarar Gwamnan jihar Sakkwato da ake yi a ranar Lahadi.