
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023.
Ya yi nasara da jimillar kuri’u 371 a zaɓen fidda-gwani da ya gudana a yau Asabar a Abuja.
Sauran ƴan takarar da Atiku ya kayar sun haɗa da;
Nyesom Wike- ƙuri’u 237
Diana Oliver -1
Sam Ohuabunwa 1 vote
Pius Anyim -14
Udom Emmanuel- kuri’u 38
Bala Mohammed- kuri’u 20.